Hukumar RSS ta tsinci wasu yara guda 2 a jihar Legas

Hukumar RSS ta tsinci wasu yara guda 2 a jihar Legas

- An tsinci yara 2 Abike 'yar shekaru 10 da kanwarta 'yar shekaru 6

- Mahaifin yaran yana sana'ar tukin mashin din a-daidaita-sahu ne

- An mika yaran zuwa ofishin 'yan sanda da ke Dopemu

An mika wasu yara guda 2, Abike 'yar shekaru 10 da kanwarta 'yar shekaru 6, da a ka tsinta hannun Hukumar Bayar da Agaji na Gaggawa ta Jihar Legas wato RSS.

Yaran sun ce mahaifin wanda ke sana'ar tuka mashin din a-daidaita-sahu, ya zo da su Jihar legas ne daga Igbo Ora don su zauna da shi.

Wani magidanci ya zubar ya yaransa 2 a jihar Legas

Wani magidanci ya zubar ya yaransa 2 a jihar Legas

DUBA WANNAN: Mu na kan yaki da masu Jihadi: Ministan Faransa

Jim kadan bayan fitar sa daga gida yaran suka hau kabo-kabo sai suka bata kuma suka kasa bayyana inda gidan na su yake. An dai mika su ofishin 'yan sanda da ke Dopemu na Jihar ta Legas.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Yadda ganawar Shugaba Buhari da Inyamuran APC ta kasance

Abin da Shugaba Buhari ya fadawa ‘Yan APC na Kasar Inyamurai a Villa
NAIJ.com
Mailfire view pixel