Wata karfen gada ta halaka akalla mutane 6 a garin Kaduna (Hotuna)

Wata karfen gada ta halaka akalla mutane 6 a garin Kaduna (Hotuna)

- Karfen gada ta kashe mutane 6 a unguwar Kawo da ke Kaduna

- Daya daga cikin wadanda suka rasa ransu har da wata daliban makaranta

- Mutun daya na cikin matsananciyar jinya

Karfen da aka kafa a gadar wucewar ababen hawa a babban titin da ke Kawo a garin Kaduna ta fado kan wata karamar motar fasinjoji a inda nan take ta kashe mutane 6 dake cikin motar yayin da ta bar daya cikin su a matsananciyar jinya.

Bayanai daga majiyar NAIJ.com ta tabbatar da cewa a cikin wadanda suka rasa ransu har da wata daliba dake kan hanyar zuwa zana jarabawar makaranta da ke yankin Rigachikum wanda ke gaban unguwar Kawo.

Karfen dai an sanya ta ne a farko da karshen gadar da nufin hana masu manyan motoci zirga-zirga ta saman gadar.

Wata karfen gada ta halaka akalla mutane 6 a garin Kaduna (Hotuna)

Karfen gadar da halaka mutane 6 a Kaduna

NAIJ.com ta tattaro cewa, wannan lamarin dai ta faru ne a ranar Litinin, 18 ga watan Agusta.

Wata karfen gada ta halaka akalla mutane 6 a garin Kaduna (Hotuna)

Karfen gada da ke unguwar Kawo

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

KU KARANTA: Karfaffan direban mota ya bazar da wani Fasinja, ya zubar masa hakora

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel