Kungiyar Mancherster United za ta nemi Mesut Ozil

Kungiyar Mancherster United za ta nemi Mesut Ozil

Rahotannin da muke samu da kasar Ingila na nuna cewa kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake a birnin na Manchester ta shirya tsaf domin neman dan wasan Jamus Mesut Ozil a watan Janairu shekara mai zuwa.

Majiyar mu dai ta jaridar the Independent ce ta wallafa cewa hakan yana zuwa ne a daidai lokacin da ake ta takaddama a kan sabuwar yarjejeniyar dake a tsakanin dan wasan da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake a birnin Landan.

Kungiyar Mancherster United za ta nemi Mesut Ozil

Kungiyar Mancherster United za ta nemi Mesut Ozil

KU KARANTA: Ana hana ministoci da dama ganin Buhari

NAIJ.com dai ta samu cewa Mesut Ozil dan asalin kasar Jamus ya koma kungiyar Arsenal ne daga Real Madrid dake a kasar Spain kan makudan kudade fam miliyan 42.4 a shekarar 2013.

Haka ma dai dan wasan ya sha nanata irin rawa da kuma kokarin da shi da sauran 'yan wasan kulob ke takawa a duk lokaicn da aka bujuro da irin wannan zargi.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel