Banji dadi ba da wasika ta zuwa ga Shugaba Buhari ta fita - Ibe Kachikwu

Banji dadi ba da wasika ta zuwa ga Shugaba Buhari ta fita - Ibe Kachikwu

Karamin ministan harkokin ma'adanan man fetur ta kasa mai suna Dakta Ibe Kachiku ya bayyana matukar rashin jin dadin sa bisa yadda wasikar sa zuwa ga shugaba Buhari ta fita zuwa ga hannun yan jarida.

Karamin ministan da ya fito daga jihar Delta kuma mamba ne a majalisar zartar gwamnatin tarayya ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwar da jami'in hulda da zama'a na ma'aikatar ta NNPC Mista Idang Alibi ya fitar a Abuja.

Banji dadi ba da wasika ta zuwa ga Shugaba Buhari ta fita - Ibe Kachikwu

Banji dadi ba da wasika ta zuwa ga Shugaba Buhari ta fita - Ibe Kachikwu

KU KARANTA: Majalisar dattijai zata binciki korar sojoji 38

NAIJ.com dai ta samu cewa a cikin takardar sanarwar, ta bayyana cewa abun takaici ne yadda abubuwan da ya kamata ya zama sirri tsakanin ma'aikatan gwamnatin tarayya da kuma ofishin shugaban kasa.

A jiya ne dai wasu takardun sirri na wasika da karamin ministan kamfanin rukunin ma'adanan man fetur din kasar na Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) a turance Ibe Kachikwu ya kai karar shugaban rukunin kamfunnan kamfamin ma'adanan man fetur Dakta Maikanti Baru wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel