Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

- Hukumar SEMA ta jihar Kebbi ta dukufa neman gawawwakin mutanen da hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu

- A jiya ne wani hatsarin jirgin ruwa ya afku a karamar hukumar mulki ta Yauri dake jihar

- Jirgin na dauke ne da mutane 60 a lokacin da hatsarin ya afku

Rahotanni sun kawo cewa hukumar dake bayar da agajin gaggawa (SEMA) ta jihar Kebbi karkashin jagorancin shugaban ta Alhaji Sani DOdodo ta dukufa neman gawawwakin mutanen da hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu.

Cikin wadanda suka yi tafiyar neman gawawwakin harda shugaban karamar hukumar mulki ta Yauri da kuma kwamishinan lafiyar dabbobi hadi da sauran jami’ai.

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

A yammacin jiya, Talata, 3 ga watan Oktoba ne wani jirgin ruwa ya kife a cikin kogin Niger (River Niger) dake a karamar hukumar mulki ta Yauri a jihar Kebbi.

KU KARANTA KUMA: Jami’an yan sanda sun tisa keyar wasu da ake zargin yan fashi ne a Benue

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

Shugaban karamar hukumar ta mulki ta Yauri, Alhaji Musa Muhammad ya bayyana cewa jirgin da yayi hatsari na dauke da kimanin mutane 60.

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

Hukumomi a jihar Kebbi sun bazama neman gawawwakin wadanda hatsarin jirgin ruwa ya cika dasu a jihar

Amma dai wasu sun tsira da rayukansu yayinda aka gano gawawwakin mutane 15, sai dai har zuwa yanzu ana kan neman gawawwarkin wasu karkashin jagorancin hukumar SEMA.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

NAIJ.com
Mailfire view pixel