Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

- Yan daba sun yi fada da juna saboda budurwa a Legas

-Budurwar ta kasance ta na fita da samari biyu yan kungiya daban daban

- Yan daban sun yi amfani da damar rikicin sun yi mutane sata da lalata motoci 105

NAIJ.com ta samo rahoton rikicin da ya barke tsakanin yan daban unguwar Idi Araba da na unguwar Olorunnishola, bayan sulhun zaman lafiya da suka yi da juna a kwanakin baya.

Rikicin ya barke ne a lokacin wani ajo (Party) da wata budurwa ta hada a ranar Lahadi 30 ga watan Oktoba.

An samu labarin cewa, budurwar ta kasance ta na fita da samari biyu daga cikin kungiyoyi biyu, wanda hakan yayin sanadiyar barkewar rikici a lokacin ajon.

Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

Yan daba a jihar Legas sun lalata motoci 150 a lokacin da suke fada saboda budurwa

Wani mata shi wanda abun ya faru a gaban shi ya fada ma yan jarida cewa, rikicin ya barke ne lokacin da daya daga cikin yan kungiyar Olorunshola ya fasa ma dan kungiyar Idi Araba kwalba a kai saboda ya ganshi tare da budurwar.

KU KARANTA : Yan sanda sun kama diribobin taksi na Uber 2 da zargi yiwa fasinja sata

Ya ce “Faruk wanda ya kasance dan kungiyar Olorunnishola ya fasa ma Abbey kai da kwalba wanda ya kasance a cikin manyan yan kungiyar Idi Araba.Yan kungiyar Idi Araba sun yi zuga su ka kai wa yan kungiyar Olorunishola hari a unguwar su.

“Su ma yan kungiyar Olounishola sun mai da martani zuwa unguwar yan kungiyar Idi Araba wanda yayi sanadiyyar lalata motoci 150.

Wani dan unguwar ya fada ma yan jarida cewa, yan daban sunyi amfani da damar rikicin wajen yi wa mutane unguwar fashi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel