Yanzu yanzu : Charlyboy da kungiyar sa sun maka yan sanda a kotu akan cin mutuncin su da suka yi da neman diyar naira miliyan N500m

Yanzu yanzu : Charlyboy da kungiyar sa sun maka yan sanda a kotu akan cin mutuncin su da suka yi da neman diyar naira miliyan N500m

- Charley boy ya kai karar jami'an yansadar birnin tarayya kotu

- Chareles Oputa yana neman diyyar naira miliyan N500m saboda cin mutuncin sa da akayi

- Ya jagoranci zangazangar kira Buhari ya dawo gida ko ya sauka akan mulki a lokacin da yake jiya a Landan

Shararren mawaki na Maverick Entertainment, Charles Oputa wanda aka fi sani da Charly Boy, ya kai karar rundunar yansadar birinin tarayya Abuja a babbar Kotun Abuja dake Mataima.

Charelyboy ya kai karar su ne, saboda cin mutuncin sa tare da yan kungiyar sa na ‘Our Mumu don do’ da yansanda suka yi a lokacin da suka fito zangazanga a watanni biyu da suka gabata lokacin da shugaban kasa yake jinya a kasar Birtaniya.

Yanzu yanzu : Charlyboy da kungiyar sa sun maka yansanda a kotu akan cin mutuncin su da suka yi da neman diyar naira miliyan N500m

Yanzu yanzu : Charlyboy da kungiyar sa sun maka yansanda a kotu akan cin mutuncin su da suka yi da neman diyar naira miliyan N500m

A watan Yuli ne Charley da yan kungiyar sa suka fito zanga –zangar kirar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya ko ya sauka daga mulki.

KU KARANTA : Baraka a gwamnatin Buhari: Ministan mai ya kai ƙarar shugaban NNPC

Jami’an yansadar birnin tarayya sun jefa musu barkonon tsohuwa a lokacin da suka tunkare su, wanda yayi sandaiyar sumar Charley boy.

Oputa ya na neman diyyar naira miliyan N500 saboda cin mutuncin sa da aka yi.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel