Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

- Ma’aikatan Kwastam sama da 10 su ka samu Karin daukaka

- Daga ciki akwai wadanda su ka samu matsayin DCG na Hukumar

- Haka kuma wasu Jami’ai 8 sun daga zuwa babban matsayin ACG

Labari ya iso mana daga Hukumar maganin fasa kauri na kasa cewa Ma’aikata 13 sun samu Karin matsayi zuwa matsayin DCG da ACG.

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

Shugaban Hukumar kwastam Kanal Hamid Ali

Hukumar kwastam na kasar ta karawa wasu Ma’aikatan ta 5 matsayi zuwa Mataimakin kwanturola da kuma wasu 8 zuwa matakinMataimakin su watau DCG da ACG. Wani Jami’in Hukumar Ronke Olubiyi a madadin sauran ya yabawa kokarin Shugaban kasa na yarda da aikin su.

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

An karawa jami'an kwastam girma

Shugaban Hukumar kwastam na kasa Kanal Hamid Ali mai ritaya ya kira wadanda aka karawa matsayin da su kare zage dantse wajen yi wa kasa aiki. Haka kuma Hamid Ali yayi wasu sauye-sauye a Hukumar ta kasa kamar yadda Jami’in Hukumar na yada labarai Joseph Attah ya bayyana.

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

An karawa jami'an kwastam girma

Wadanda aka daga zuwa matsayin DCG sun hada da:

DCG Aminu Dangaladima

DCG Augustine Chidi

DCG Sule Robert Alu

DCG Patience Iferi (Ph.D)

DCG Ronke Olubiyi

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

An karawa jami'an kwastam girma

Sannan kuma akwai wadanda su ka kai matsayin ACG

ACG Talatu Mairo Isa

ACG Benjamin Abeh

ACG Ladan Hamza

ACG Kaycee Ekekezie

ACG Aminu Dahiru

ACG Francies Enwereuzor

ACG Fatade Olakunle Aderinle

ACG Mahmud Haruna

Hamid Ali ya karawa wasu Jami’an kwatsam girma

An karawa jami'an kwastam girma

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel