Matsalolin guda 7 dake cikin wasikar da Kachikwu ya rubuta wa Buhari

Matsalolin guda 7 dake cikin wasikar da Kachikwu ya rubuta wa Buhari

- Karamin ministar harkan mai ya kai karar daraekatn NNPC wajen shugaban kasa

- Ibe Kachikwu ya zargi Mai Kanti Baru da rashin yi wa ofishin minista da'a

- Kachikwu ya ce Mai Kanti Baru ya na ba ta sunar ma'aiktar NNPC

Karamin ministar harkan mai, Ibe Kachikwu ya kai karar daraektan ma’aikatan man fetur (NNPC) Maikanti Baru akan rashin yi wa ofishin sa biyayya a wata wasika da ya rubuta ma shugaban kasa.

Kachikwu ya zargi Baru da rashin yi ma sa da’a da kuma bata sunar ma’aikatar NNPC .

Ga matsalolin 7 da Kachikwu ya rubuta a wasikar da rubuta wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Matsalolin guda 7 dake cikin wasikar da Kachikwu ya rubuta wa Buhari

Matsalolin guda 7 dake cikin wasikar da Kachikwu ya rubuta wa Buhari

1. Mai Kanti Baru ba ya mutunta ofishin sa, duk lokacin da ya zo yanke hukunci ba ya tuntuban sa.

KU KARANTA : Yan sanda sun kama diribobin taksi na Uber 2 da zargi yiwa fasinja sata

2. Zargin da Baru ya masa na rashin son yankin Arewa. Kachikwu ya karyata zargin da Baru yake masa na rashin son yankin Arewa saboda nada wasu da yayi a wasu mukamai.

3. Nada darektotcin ma’aikatar NNPC da Baru yayi ba tare da bin ka’aida ba.

4. Ba da kwangila da daraekatan yake yi ba tare da bin ka’aida ba

5. Munafurci da al’amarin tsagerun Neja Delta

6. Bata suna da daraja ma’aikatar NNPC

7. Hana shi ganin shugaban kasa ake yi duk lokacin da ya bukaci ganin shi.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
A faɗa a cika: Minista Amaechi ya cika alƙawarin shigo da sabbin taragon jirgin kasa na zamani

A faɗa a cika: Minista Amaechi ya cika alƙawarin shigo da sabbin taragon jirgin kasa na zamani

Canji: Hotunan ƙarin sabbin taragon jirgin kasa na Abuja-Kaduna sun iso Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel