Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji, Laftanal Janar Tukur Buratai ya kaddamar da guraren zama da ofis a garin Maimalari, Maiduguri domin magance karancin gurin zama a sansanonin soji.

Ayyukan wadanda suka hada da dakunan kwana 18 ga koporal masu karamin matsayi wadanda keda aure da wadanda basu da shi, asibiti mai gadaje 20 ga sojoji n da suka ji rauni da kuma ofis mai tebur 6 duk domin inganta muhallin jami’an da kuma sojojin dake da iyali.

A jawabin sag a wadanda suka amfana daga sabon ginin, shugaban hafsan sojin ya bayyan a cewa hakan zai karfafa gwiwar rundunar yayinda suka jajirce wajen kammala aikin Koran sauran yan ta’addan Boko Haram da sauran kalubalen tsaro a karkashin Poeration Lafiya Dole.

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Ya kuma kalubalanci rundunar da su cigaba da kula a aikin domin kokarinsu zuwa yanzu yayinda ya tabbatar masu da cewa zai cigaba dab a su gudunmuwar da ya dace tare da kula da jin dadinsu kamar yadda ya rataya a wuyansu.

KU KARANTA KUMA: Gwamna El-Rufai da Shugaba Buhari za su yi tazarce - Jam’iyyar APC

Wadanda suka halarci taron sun hada da shugaban horo da ayyukan soji Manjo Janar DD Ahmadu, Daraktan dake kula da al’amuran sojojin yaki Manjo Janar Anbazo, Daraktan sashin masu hikima na sojin Manjo Janar AA Tarfa, kwamandan Operation Lafiya Dole, shugabannin sauran hukumomin tsaro, manyan jami’ai daga hedkwatan rundunar soji, sojoji da yan uwansu.

Ga sauran hotunan a kasa:

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri (hotuna)

Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel