Fadar shugaban kasa ta sanar da matsayar Buhari game da cigaba da tsare Ibrahim Zakzaky

Fadar shugaban kasa ta sanar da matsayar Buhari game da cigaba da tsare Ibrahim Zakzaky

Babban ministan yada labarai da al'adu na Gwamnatin Buhari kuma Mamba a majalisar zartarwar Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya bayyana cewa ba ruwan shugaban kasar da cigaba da tsare jagoran yan Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake ci gaba da yi a boyayyen wuri.

Alhaji Lai Mohammed ya kuma ce shugaba Buhari ya kame bakin sa ne game da harkokin jami'an tsaron kasar inda ya basu damar su dauki matakan da suka ga sun dace game da lamarin.

Fadar shugaban kasa ta sanar da matsayar Buhari game da cigaba da tsare Ibrahim Zakzaky

Fadar shugaban kasa ta sanar da matsayar Buhari game da cigaba da tsare Ibrahim Zakzaky

KU KARANTA: Illolin rashin bacci guda 7

NAIJ.com dai ta samu cewa Alhaji Lai Muhammed din ya kuma ce gwamnatin su za ta ci gaba da daukar kwararan matakai na tsaro akan duk wata kungiyar mai yin barazana ga zaman lafiyar kasar.

Daga karshe kuma ministan sai ya nanata cewa shugaba Buhari na da koshin lafiyar ci gaba da mulkin kasar inda ya tabbatar da cewa ya warware kwaran gaske.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel