Biyafara: Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu

Biyafara: Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu

- Shehu Sani ya ce Amurka ba ta da hurumin fada ma Najeriya abun da za ta yi

- Onuesoke ya ce Shehu Sani ya nuna kabilanci a maganganun sa

- Onuesoke ya ce duniya ta san kungiyar IPOB ba yan ta'ada

Wani jigo a jam’iyyar PDP kuma tsohon dan takarar gwamanan jihar Delta, Sunny Onuesoke, ya caccaki senata Shehu Sani, akan maganar da yayi na cewa kasar Amurka ba ta da izinin fada ma Najeriya kungiyar da za ta ayyana a matsayin kungiyan yan ta’adda.

Bayan gwamanatin Najeriya ta ayyana kungiyan IPOB a matsayin kungiyan yan ta’ada, kasar Amurka ta ce ba ta amince da hukunci ba.

Shehu Sani ya fito yay watsi da maganar Amurka da cewa ba ta da hurumin bane fada ma Najeriya abun da za ta yi.

Biyafara : Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu

Biyafara : Jigo a jam’iyyar PDP Onuesoke ya caccaki Shehu Sani game da al’amarin IPOB da Nnamdi Kanu

Onuesoke wanda ya bayyana ra’ayin sa ta mai magana da yawun sa, Stanley Efe ya ce martanin Sani akan kin amincewa da hukunci ta’adanci ga kungiya IPOB da kasar Amurka ta yi kabilanci ne kawai.

KU KARANTA : Jonathan ya bawa jam'iyyar PDP sirrin cin zaben 2019

Onuesoke yana mamakin haramta kungiyan IPOB da gwamantin tarayya ta yi, kuma an bar makiyayan Fulani suna ta kashe kashe da yi wa mata fyade amma babu wanda ke magana.

Duk irin munafurcin da za ayi a kasar nan, duniya da kasar Amurka sun san yan Kungiyan IPOB ba yan ta’adda bane.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel