Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga birnin Landan inda ya je bayan taron majalisar Dinkin Duniya na 2017.

Shugaban kasar ya sauka a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe a yammacin ranar Litinin, 25 ga watan Satumba bayan kwanaki hudu a birnin Landan.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

A ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga birnin New York zuwa Landan kamar yadda Femi Adesina ya sanar.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Shugaban kasar ya biya Landan a hanyarsa ta dawowa Najeriya. Amma dai fadar shugaban kasar bata bayyana ko tafiyar Buharin na da alaka da lafiya ba.

KU KARANTA KUMA: EFCC ta soki kudirin gwamna Tambuwal na yafe wa masu laifi 5

Kakakin shugaban kasar, Garba Shehu ya ce ba zai iya tabbatarwa ba idan shugaban kasar zai je ganin likitocin sa ne a Landan.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

NAIJ.com
Mailfire view pixel