An kafa kwamitin mutane 10 don sasanta Kwankwaso da Gwamna Ganduje

An kafa kwamitin mutane 10 don sasanta Kwankwaso da Gwamna Ganduje

Wata babbar kungiyar kiyaye hakkin Bil’adama ta kasa mai suna rigar yanci International Foundation ta shirya Kwamitin daidaita rikici tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano sanata Rabi’u Musa Kwankaso da Gwamnan Jihar kano mai ci a yanzu Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Shugaban kungiyar ta Rigar Yanci Comrade Mustapha Haruna Khalifa ya ce ba zai yiwu manyan yan siyasa irin su Kwankwaso da Ganduje a Jihar Kano’ su dunga jawo rikice-rikice karshe ma har a zubar da jini.

An kafa kwamitin mutane 10 don sasanta Kwankwaso da Gwamna Ganduje

An kafa kwamitin mutane 10 don sasanta Kwankwaso da Gwamna Ganduje

KU KARANTA: Likita ya fitar da abun mamaki daga cikin wani

NAIJ.com ta samu dai cewa yace da Kwankwaso da Ganduje cibiyoyi ne na siyasa a Jihar Kano saboda haka rashin daidaito a tsakanin mutanen guda biyu babban kalubale ne a tsakanin Al’ummar Jihar Kano musamman Mata da kananan yara.

Shi yasa kungiyar ta kafa Kwamiti domin gayyato mutanen guda biyu domin Samar da matsaya tare da tufke barakar a tsakanin su, domin haka ci gaba ne sosai kuma hakan zai Samar da zaman lafiya a Jihar Kano.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel