Buratai ya bayyana sirrin da yayi anfani da shi wajen farfado da karsashin sojin Najeriya

Buratai ya bayyana sirrin da yayi anfani da shi wajen farfado da karsashin sojin Najeriya

Shugaban hafsan hafsoshin sojin Najeriya Janar Buratai ya bayyana sirrin da yayi anfani da shi wajen maido da martabar sojin kasar nan da kuma tunkarar tare da yin nasara akan abokan gaba na Boko Haram.

Janar Buratai yayi wannan jawabin ne a wurin taron Kungiyar Editocin Najeriya na 13, wanda ke gudana a Fatakwal, Babban Birnin Jihar Ribas.

Buratai ya bayyana sirrin da yayi anfani da shi wajen farfado da karsashin sojin Najeriya

Buratai ya bayyana sirrin da yayi anfani da shi wajen farfado da karsashin sojin Najeriya

KU KARANTA: Wani musulmi na neman daukin gaggawa

NAIJ.com ta samu dai cewa Buratai ya ce ya yi matukar kokari wajen kara cusa wa sojoji da’a, biyayya, kishin kasa da kuma kishin aikin da su ke yi.

Haka kuma ya ce daga lokacin da ya kama ragamar jagorancin sojojin, ya kara musu karsashi da kwarin guiwar tunkarar Boko Haram.

Ya na mai cewa a lokacin da ya hau jagorancin, Boko Haram sun yi wa kasar nan mummunar illa, ba kan fararen hula kadai ba, abin ya shafi har da su kan su sojoji.

Babban Hafsan Askarawan Najeriya Janar Tukur Buratai, ya bayyana cewa ya zama shugaban sojojin ne tare da shan alwashin inganta tsarin aikin soja domin jami’an sojojin Najeriya su zama kwararru a kowane fanni na ayyukan su.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel