Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnati a jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnati a jihar Kwara

- Tsawa ta kashe wani Adesoye a jihar Kwara

- Marigayin ma'aikacin makarantar horar mallamai dake Oro

- Masu adinin gargiya sun binciki gawar mamacin kafin aka birne shi

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnatin jihar kwara a safiyar yau Alhamis a Oro.

Marigayin ma’aikacin kwalejin horar da malamai ne dake garin Oro (RDCE) a karamar hukumar Irepodun Kwara.

Rahotanni sun nuna cewa al’amarin ya faru ne lokacin da mamacin ke kan hanyar fita daga ofishin da misalin 10 na safiya bayan an fara ruwan sama kaman da bakin kwarya.

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnati a jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnati a jihar Kwara

Wani ma’aikacin kwalejin Adesola Adewoye wanda ya tabbatar da aukuwan lamarin yace anyi kokarin ceto rayuwan mamacin lokacin da abun yafaru amma bai yiwu ba.

KU KARANTA : Biyafara : IPOB sun bayyana abun da za su yi idan ba a fito mu su da Nnamdi Kanu a cikin kwanaki 7

Adesoye yace marigayin mutum kiriki ne, mai jajirce wa akan aikin sa kuma mutane suna son shi saboda bashi da matsala.

Wasu yan addinin gargajiya sun binciki gawar mamacin kafin aka tafi da shi makabarta.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel