Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

Dino Melaye dai ya sake yiwa hukumar INEC mai yin zabuka a kasa kashedi kan batun jama'ar sa na sai sun yi masa kiranye ya koma kauye, shi ne dan majalisar dattijai mai wakiltar yammacin jhar Kogi. Jama'arsa kuma sunce sai ya dawo sun tura wani. Ya garzaya kotu neman mafita.

Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta yamma a majalisar dattijai ta Najeriya, Dino Melaye, a shafinsa na tuwita a dandalin sada zumunta na yanar gizo, ya gargadi hukumar zaben Najeriya INEC a kan kin bin umarnin kotu a kokarinta na sahalewa mutanen yankinsa yi masa kiranye.

A bayanan daya wallafa a shafin nasa na tuwita a yau, Dino Melaye, yace kuskure ne ga hukumar ta INEC taci gaba da kokarin yi masa kiranyen bayan umarnin da wani alkali mai suna, Dimba, yayi na bukatar sati biyu domin ya nazarci sunayen 'yan mazaba ta da akayi ikirarin na son yimin kiranye, saba doka ne da kuma raina kotu ne.

DUBA WANNAN: Hukumar zabe ta amsa tambayoyinku guda 21

An dade dai anata ce-ce-ku-ce a kan wannan batu na yiwa Sanata Dino Melaye kiranye. Kamar dai yanzu abin ya zo kenan, bayan sake sakin jaddawalin kiranyen nasa da aka yi.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel