Rundunar sojin Najeriya tana duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi

A halin yanzu, Likitoci da sauran jami'an aikin lafiya na Asibitin soji suna bada magani da duba marasa lafiya kyauta a harabar makarantar framari da ke Unguwar Nwagwu na karamar hukumar Abakaliki da ke jihar Ebonyi.

Rundunar sojin tace wannan aikin taimaka wa marasa lafiya kyauta yana daya daga cikin rasan aikin da rundunar takeyi a yankin wadda sukayi wa take da 'Operation Python Dance II' ko kuma 'EGWU EKE II'.

Har ila yau, za'a baiwa yara 'yan makaranta magungunan tsutsan ciki da kuma gwajin ido da bada gilashin gyaran ido kyauta.

Aikin bada maganin da duba marasa lafiya ya samu hallartan Laftanal Janar Tukur Buratai da wasu manyan baki.

Rundunar sojin Najeriya tana duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi

Rundunar sojin Najeriya tana duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi

Rundunar sojin Najeriya tana duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi

Rundunar sojin Najeriya tana duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi

DUBA WANNAN: Biyafara: Rundunar sojan Najeriya ba ta bayyana IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ba – Inji Buratai

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

NAIJ.com
Mailfire view pixel