Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin biyar daga yankin Arewa zasu tafi yankin Inyamurai, da kuma yankin kudu maso kudu a wani kokari na kawo zaman lafiya tsakanin Hausawa mazauna yankin da kuma al’ummar yankin.

Wata sanarwar daga Kaakakin gwamnan jihar Sakkwato, Imam Imam tace tawagar gwamnonin na karkasin shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ne, kuma gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima.

KU KARANTA: Majalisar ɗinkin duniya ta karrama wani mutumin Borno sakamakon rawar daya taka wajen sako ýan matan Chibok 103

NAIJ.com ta ruwaito sauran gwamnonin sun hada gwamnan Katsina, Aminu Masari, gwamnan Sakkwato Aminu Tambuwal, gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, da gwamnan jihar Jos, Simon Lalong.

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin Arewa

“Tawagar gwamnonin zasu gana da gwamnonin jihar Ribas, Abia da Imo. Sa’annan zasu gana da shuwagabannin siyasa da kuma Sarakunan gargajiya da shuwagabannin addinan yankin, tare da yan Arewa mazauna yankin.

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin Arewa

“Bugu da kari tawagar zata tabbatar ma al’ummar yankunan tsaron yan uwansu mazauna Arewacin kasar nan.” inji sanarwar.

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin Arewa

Daga karshe Imam Imam ya bayyana cewa shugaba Buhari na sane da tafiyar, kuma ya sanya albarka a tafiyar.

Gwamnonin Arewa 5 sun dira yankin Inyamurai da saƙon zaman lafiya

Gwamnonin Arewa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel