Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

- Hanan Buhari, yar autan shugaban kasa ta bajakolin hotun data dauka

-Mahaifiyarta, Aisha Buhari ta samu halartan taron bikin bajakolin

Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan tayi bajakolin basirar da Allah yayi mata na bangaren sana’ar data fi kauna, wato sana’ar daukan hoto.

Wannan bajakolin ya gudana ne garin Abuja, inda ya samu halartan manyan mutane daga ciki da wajen kasar nan, inda Hanan tayi masa taken, ‘Kirkirar Hanan’.

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya bayyana matakin daya shirya dauka da ace amfanin gona basu yi kyau ba, Karanta

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Hanan Buhari

Daily Trust ta ruwaito Ministan watsa labaru, da al’adun gargajiya Alhaji Lai Muhammed ya samu halartan taron tare da Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari.

A yayin bajakolin, Hanan ta bayyana hotuna da daman a al’adun Arewa, sa’annan ta kara ma matasa kwarin gwiwa dasu dage wajen cika burikansu, inji majiyar NAIJ.com.

Ga sauran hotunan:

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Hanan Buhari da Mahaifiyarta

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Zarah da Halima

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Hanan da Lai Muhammed

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Matar Osinbajo

Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi bajakolin basirarta a wani ƙasiataccen taro (Hotuna)

Kawayenta

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel