An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

- Rundunar yan sandan jihar Imo ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 16

- Ana zargin matashin ne da safarar makamai

- An kama matashin ne a garin Owerri, babban birnin jihar

Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta gabatar da wani matashi mai shekaru 16 a duniya da aka ambata da suna Onyedikachi Iyaka ga manema labarai a ranar Litinin da ta gabata.

An tuhumi matashin wanda ya kasance dan asalin Umuchokwu Ukwu a karamar hukumar Ehime Mbano dake jihar da laifin safarar makamai da suka hada da bindigu da alburusai.

KU KARANTA KUMA: Tambuwal ya nada Dasuki shugaban SIC

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Chris Ezike ya bayyana cewa sun kama Iyaka da sarka mai dauke da alburusai guda 400 da alburusai na bindigar AK-47 guda 10,16, rigar da alburursai ba sa bula ta ta rundunar sojin Nijeriya, da bindigu kala kala.

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo

Ya ce sun kama shi ne a ranar Juma’ar da ta gabata a garin Owerri, babban birnin jihar.

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel