Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

- Dino Melaye ya saki hotunan sa sanye da Khakhi a shafin sa na Instagram

- Kotu ta umarci INEC ta cigaba da kiran da take masa

- Kotu zata iya sallamar Dino daga majalisa

Sanata Dino Melaye da yake wakiltar Kogi wanda yake gwagwarmaya da Kotu kan kiranyen da take mishi, ya saki hotunan shi sanye da khaki a shafin sa na Instagram wanda ya ce 'a shirye yake ga duk wani mugun mutum.'

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum'

A ranar Litinin ne Kotun Koli a Abuja ta umarci hukumar INEC ta cigaba da kiran da take wa Sanatan wanda da aka dakatar.

Dubi hotunan da ya saka a shafin sa na Instagram:

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

DUBA WANNAN: Kungiyar NASU da NAT na jam'iar Kaduna sun tafi yajin aiki

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

NAIJ.com
Mailfire view pixel