El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Wani kwamiti daya kumshi sarakunan Arewa da gwamnonin Arewa ya fara zamansa a jihar Kaduna inda ake tsammanin zai tattauna batutuwan da suka shafi batun sauya ma Najeriya fasali.

Kwamitin ya kunshi Sarkin Zazzau, Alhaji Dakta Shehu Idris, Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi da kuma Sarkin Fika Mohammed Abali, kamar yadda NAIJ.com ta gano.

KU KARANTA: Tsohuwa ýar shekara 70 ta ci duka kan zargin ta da maita, ta maryaga

Sai kuma gwamnonin dake cikin kwamitin sun hada da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai da mataimakinsa, gwamnan Nassarawa, Tanko Al-Makura da Gwamnat Tambuwal a matsayin shugaba.

El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Bantex tare da Sarkin Zazzau

Idan mai karatu bai manta ba, a ranar Talata 12 ga watan Satumba ne aka dinga yada labarin rikici a tsakanin Sarkin Zazzau da gwamnan jihar Kaduna a yayin bikin kaddamar da katafaren kamfanin samar da abincin kaji da kyankyasan kaji a garin Kaduna.

El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

El-Rufa’i tare da Bantex

NAIJ.com ta samu rahoton cewa jami'an tsaro sun hana Sarkin Zazzau damar shiga farfajiyar kamfanin, inda aka yi bikin bude kamfanin. sai dai wasu majiyoyi sun ce jami'an tsaron shugaban kasa ne suka hana Sarkin shiga.

El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Taron Gwamnoni da Sarakuna

El-Rufa’i ua tare da Sarkin Zazzau a taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Taron gwamnoni da Sarakuna a Kaduna (Hotuna)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel