Ku dauki nauyin ci gaban Najeriya – Sarki Sanusi ga gwamnoni

Ku dauki nauyin ci gaban Najeriya – Sarki Sanusi ga gwamnoni

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a jiya yace gwamnoni, maimakon sakar ma gwamnatin tarayya alhakin sadar da ayyukan cigaban kasa, gwamnoni su dauki alhakin ayyukan cigaba tunda sun fi kusa da tushen mutane.

Sanusi yayi magana ne a wajen kaddamar da Olam International’s Feed Mill Poultry, inda yace: Birane ke sadar da ayyukan cigaba ba gwamnatin tarayya ba. A ko ina a duniya yanzu, a biranen New York, Atlanta, Chicago, London, Paris da Tokyo.

“Gwamnoni suna da matukar muhimmanci wajen cigaban Najeriya fiyue da gwamnatin tarayya kuma hanyar tabbatar da cigaba ga wadanda ke tushe shine kowani gwamna ya tafi kasashen waje da kewaye don karfafa kamfanoni masu zaman kansu sannan samar da aiki ga mutane”.

Mai sarautan ya kara da cewa yana saka kanshi cikin rikici a duk lokacin da ya gabatar da jawabi a jihar Kaduna.

Ku dauki nauyin ci gaban Najeriya – Sarki Sanusi ga gwamnoni

Ku dauki nauyin ci gaban Najeriya – Sarki Sanusi ga gwamnoni

A cewar shi, masu nuna goyon baya a harkan noma, tunda noma ne hanyar bunkasa tattalin arziki, gwmnoni su mayar da matukar hankali zuwa ga fannin noma.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Jami’an tsaro sun mamaye jihar Rivers bayan karo da akayi tsakanin sojoji da yan kungiyar IPOB

Sanusi ya yaba da kokari da gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ke cigaba da yi a fannin noma ya kuma yi kira ga sauran gwamnon da suyi koyi da shi

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel