Tambuwal ya nada Dasuki shugaban SIC

Tambuwal ya nada Dasuki shugaban SIC

- Gwamnatin jihar Sokoto ta nada Buhari Dasuki a matsayin sabon shugaban kamfanin saka jari da kasuwanci na jihar

- Kakakin gwamnan jihar Imam Imam ne ya sanar da hakan

- Tambuwal yace kwarewarBuhari a harkar kasuwanci ne ya bashi amar taka wannan matsayin

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin gwamna Aminu Waziri Tambuwal ta nada Buhari Dasuki a matsayin sabon shugaban kamfanin saka jari da kasuwanci na jihar.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Gwamna Tambuwal ya bayyana hakan ne a wata sanarwa dauke da sa hannun mai magana da yawun sa, Imam Imam.

Tambuwal ya nada Dasuki shugaban SIC

Tambuwal ya nada Dasuki shugaban SIC

A cewar sa Buhari ya kware sosai a fannin kasuwanci da saka jari sannan kuma yana sanya ran zai yi amfani da kwarewar tasa wajen bunkasa kamdanin ‘Sokoto Investment Company’, SIC.

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel