Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun hallaka, 20 sun jikkata yayinda rundunar sojin Najeriya sunyi ruwan wuta a gidan Nnamdi Kanu (hoto)

Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun hallaka, 20 sun jikkata yayinda rundunar sojin Najeriya sunyi ruwan wuta a gidan Nnamdi Kanu (hoto)

- Sojin Najeriya sun far ma gidan shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu

- Game da cewar lauyar sa, kimani mambobin IPOB 5 aka raunata

Rahoto na nuna cewa rundunar sojin Najeriya sun kai hari gidan shugaban kungiyar masu yakin neman yancin Biafra, Nnamdi Kanu da ke garin Umahia, babban birinin jihar Abi

Wannan rahoto na kunshe ne cikin wata jawabin da lauyan Kanu, Ifeanyi Ejiofor, ya saki a yau Lahadi, 10 ga watan Satumba 2017.

Yanzu-yanzu: Rundunar sojin Najeriya sunyi musayar wuta a gidan Nnamdi Kanu (hoto, bidiyo)

Yanzu-yanzu: Rundunar sojin Najeriya sunyi musayar wuta a gidan Nnamdi Kanu (hoto, bidiyo)

Ance sojin sunyi harbe-harben bindiga sama inda yan gidan Nnamdi Kanu biyar

Lauyan yace: "Ko shakka babu cewa turo rundunar soji yankin kudu maso gabas wani yunkurin hallaka Nnamdi Kanu ne. Duniya su sani cewa duk abinda ya faru da Kanu sai an tuhumci babban hafsan sojin kasa, Buratai da shugaba Muhammadu Buhari.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel