Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara (hotuna)

- Kungiyar dattawan jihar Kwara sun kai ziyarar ban girma ga shugaban majalisar dattawa

- Etsu Patigi ne ya jagoranci dattawan zwa wajen Saraki

Kungiyar dattawan jihar Kwara sun kai ziyarar ban girma ga shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki.

Alhaji Ibrahim Chatta, Etsu Patigi ne ya jagoranci dattawan zuwa fadar Saraki.

Shugaban majalisar ya tarbe su hannu bibbiyu cikin farin ciki da annashuwa.

Kalli hotunan a kasa:

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara (hotuna)

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara

KU KARANTA KUMA: Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara (hotuna)

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara (hotuna)

Bukola Saraki ya karbi bakuncin dattawan jihar Kwara

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

NAIJ.com
Mailfire view pixel