Tsohon Dan wasan Duniya yace har yanzu Ronaldo bai kai matsayin sa ba

Tsohon Dan wasan Duniya yace har yanzu Ronaldo bai kai matsayin sa ba

- Tsohon Dan wasan Duniya Pele yace har yanzu akwai aiki wajen Ronaldo

- Pele na kasar Brazil yace amma Dan wasa Cristiano Ronaldo gwarzo ne

- Sai dai yace har yanzu bai isa matsayin da ya taka ba lokacin yana kwallo

Kwanan nan mu ka ji Tsohon Dan wasan Duniya Pele yana cewa har yanzu Ronaldo bai kai matsayin sa ba.

Tsohon Dan wasan Duniya yace har yanzu Ronaldo bai kai matsayin sa ba

Har yanzu da sauran Ronaldo inji Pele

Pele na kasar Brazil yace duk da Dan wasa Cristiano Ronaldo gwani ne amma har yanzu bai kai inda ya kai ba don kuwa sai ya zura kwallaye 1,283 zai kamo kafar sa. Hakan ya zo ne bayan Ronaldo ya zurawa Kasar sa Portugal kwallaye 3 a wasa guda.

KU KARANTA: Shugaban wata kasa ya iso Najeriya

Tsohon Dan wasan Duniya yace har yanzu Ronaldo bai kai matsayin sa ba

Tsohon Dan wasan Duniya Pele lokacin ana zamani

Dan wasa Cristiano Ronaldo ya shiga sahun su Pele yawan wajen ci wa gida kwallaye. Sai dai Ronaldo ya samu zura kwallaye 77 ne bayan ya buga wasanni sama da wadanda Pele ya bugawa Brazil a zamanin sa inda yaci kofin Duniya da dama.

Kwanki kun dai ji cew bisa dukkan alamu tsohon Dan kwallon na Manchester United Ronaldo na iya zama gwarzon Duniya na shekarar nan ganin irin nasarorin da ya samu rututu a bana.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kama Nmnadi Kanu zai yi wuya a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel