Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Niyi Adebayo ya aura wa dansa kyakkyawar mata a kasar Amurka.

Yaron mai suna Richard Adebayo ya auri Reni Young ne a cocin Transfiguration dake birnin New York.

Daga cikin manyan yan Najeriya da suka halarci wannan taron har da mai kudin Afirka Alhaji Aliko Dangote.

An gudanar da taron ne a karshen mako lokacin bikin sallah da ya gabata.

Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti

Idan za’a iya tuno baya NAIJ.com ta rahoto cewa ma’auratan dai sun gabatar da auren gargajiya a ranar Asabar, 2 ga watan Agusta.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya samu lafiya, shi zai yi takara a 2019 – APC

Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

Sababbin ma'auratan guda biyu

Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

An gudanar da bikin ne a birnin New York

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel