2019: Obasanjo na neman tsaida El-Rufai ko Kwankwaso

2019: Obasanjo na neman tsaida El-Rufai ko Kwankwaso

- Obasanjo na neman tsaida Nasir El-Rufai ko Kwankwaso a zaben 2019

- Wani magoyin bayan Atiku Abubakar ya bayyana wannan kwanan nan

- Abdullahi Sugar yace har yanzu akwai kulalliya tsakanin Atiku da Obasanjo

Ashe tsohon Shugaban kasa Obasanjo na neman tsaida El-rufai ko Kwankwaso ne a matsayin Shugaban kasa a zabe 2019.

2019: Obasanjo na neman tsaida El-Rrufai ko Kwankwaso

Obasanjo na neman Kwankwaso ya fito takara

Wani daga cikin magoya bayan tsohon Mataimakin Shugaban kasar nan Abdullahi Sugar ya bayyana wannan inda yace har yanzu akwai wata saka tsakanin tsohon Shugaban da kuma Mataimakin sa a dalilin dakile yunkurin sa na tazarce da yayi a shekarun baya.

KU KARANTA: Buhari zai yi takara a 2019- APC

2019: Obasanjo na neman tsaida El-Rufai ko Kwankwaso

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku da Buhari

Sugar yace Obasanjo na kokarin kakaba daya daga cikin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ko kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso wanda duk tsofaffin Ministoci ne a lokacin yana mulkin Kasar a matsayin Shugaban kasa.

Abdullahi Sugar dai yace sai a bi a sannu da Obasanjo a Arewaacin kasar duk da ma dai mulki na hannun Ubangiji kuma idan Allah yayi Atiku sai yayi babu wanda ya isa ya hana.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

PDP na neman Dangote yayi takara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel