Mutanen Jihar Benuwe sun shiga halin ha'ula'i dalilin ambaliya

Mutanen Jihar Benuwe sun shiga halin ha'ula'i dalilin ambaliya

- Sama da mutane 110,000 ke cikin mawuyacin a Jihar Benuwe

- Annobar ambaliya ta kashe mutane 3 yanzu haka a Garin Benuwe

- Mutanen Jihar musamman yara sun shiga wannan mugun hali ne

Za ku ji cewa Jama’a a Jihar Benuwe sun shiga hali ha'ula'i inda annobar ambaliya ta tasa Jihar gaba.

Mutanen Jihar Benuwe sun shiga halin ha'ula'i dalilin ambaliya

Annoba ta riski Jihar Benuwe

Akalla sama da mutane 110,000 ne ke cikin hadarin kamuwa da mugayen cututtuka a dalilin ambaliyar kamar yadda Hukumar bada agajj na Jihar watau BSEMA da wasu Kungiyoyi masu zaman kan-su su ka bayyana.

KU KARANTA: Mahajjatan Najeriya sun kara rasuwa

Haka kuma mutane 3 sun rasa ran su a sanadiyar annobar daga ciki akwai wani karamin yaro 1 kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Premium Times. An dai yi kira ga jama'a su kawo dauki ga mutanen da su ka rasa matsugunin su a Garuruwan da abin ya shafa.

Kwanan nan mu ka ji cewa Gwannan Jihar Benuwe Samuel Ortom ya mika roko wajen Shugaban kasa Buhari. Gwamnan ya kira Shugaban kasar ya aika masa kudin gaggawa na maganin annobar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Hukuncin layya a addini

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel