Kali hotunan mambobin cibiyar kare hakin bil-adama a tattakin da sukayi na nuna goyon bayan su ga Buhari

Cibiyar kare hakin bil-adama, a turance 'Centre for Civil Society and Justine (CCSJ), wadda ta kunshi mambobi daga dukkan sasan kasan nan a yau sun gudanar da tattaki na nuna goyon baya ga gwamnatin shugaba Buhari a Abuja.

Sun karkare tattakin ne a fadar Aso Rock a inda mai baiwa shugaban kasa shawara ta musamman akan kafofin sadarwa da watsa labarai, Femi Adesina ya karbe su.

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin, a karkashin jagorancin Comrade Prince Goodluck Obi sun ce suna tare da shugaba Buhari wajen yunkuri sa na ganin cewa Najeriya ta ci gaba da zama a matsayin kasa daya tilo.

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

A madadin shugaba Buhari, Adesina ya sanar da su cewa shugaba Buhari ba zaiyi kasa a gwiwa wajen yin aiki da dokar kasa da kuma inganta rayuwar al'ummar Najeriya kamar yadda tattalin arziki ya fara farfadowa.

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

DUBA WANNAN: Hajj 2017: Mahajjata 'yan Najeriya da suka rasu sun kai 14 cikin su harda wani mai'akacin NAHCON

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Mambobin cibayar kare hakin bil adama sunyi tattaki domin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da yasa kotu ta sake kekashewa akan bayar da belin Maryam Sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel