Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

Hukumar yaki da zamba da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa ta cafke wasu daliban kwalejin kimiya da fasaha na garin Abekuta, su bakwai.

Jaridar Sahara Reporters ta ruwaito daliban kwalejin kimiyyan da aka kama sun hada Adesina Olalekan, Makinde Noheem, Toheeb Ogunowo, Somotun Olusola, Somotun Sodiq, Tajudeen Hafeez Bolaji da Kareem Olaseni.

KU KARANTA: An shiga rudani saboda rusa bariki a Suleja

A ranar 17 ga watan Agusta ne na shekarar 2017 biyo bayan samun bayanan sirri da hukumar tayi daga wasu jama’a yan kasa na gari, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

Daliban

An ruwaito daliban sun shahara wajen iya kashe kudi, da hawa manyan motoci, sa’annan jami’an EFCC sun kama su da takardun bogi da kuma na’urorin kwamfuta daban daban. daya daga cikin su, Olaseni ne ya bude wani shafin Facebook da sunan bogi wanda yake amfani da shi wajen damfarar mutane.

Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

Daliban

Hukumar EFCC ta bayyana cewar zata gurfanar da daliban gaban kotu da zarar sun kammala binciken.

Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

Daliban

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019

Batan-baka-tan-tan: Jam'iyyar PDP ta sarewa Atiku gwuiwa game da batun takarar sa a 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel