Babban kotun tarayya ta dage sauraron kara na neman diyan naira miliyan 300 da Evans ya shigar kan sifeto janar Ibrahim Idris

Babban kotun tarayya ta dage sauraron kara na neman diyan naira miliyan 300 da Evans ya shigar kan sifeto janar Ibrahim Idris

- Babban kotun tarayya dage sauraron karan neman naira miliyan 300 da Evans ya shigar kan sifeto-janar na yan sanda, Ibrahim Idris da wasu mutane 3

- Wurin shigar da karan Evans ya bukaci kotun ta saurari karar nasa da gagawa ko kuma a bashi beli idan kotun bata shirya ba

- Mai sharia'h Chuka Obiozor yace babu gagawa a cikin shariah

Babban kotun tarayya dage sauraron karan neman naira miliyan 300 da shahararen mai garkuwa da mutane, Chukwudumeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans ya shigar kan sifeto-janar na yan sanda, Ibrahim Idris da wasu mutane 3 kamar yadda jaridan Premium Times ta bada rahoto.

Babban kotun tarayya ta dage sauraron kara na neman diyan naira miliyan 300 da Evans ya shigar kan sifeto janar Ibrahim Idris

Babban kotun tarayya ta dage sauraron kara na neman diyan naira miliyan 300 da Evans ya shigar kan sifeto janar Ibrahim Idris

Evans yana bukatar ayi gagawan sauraran shariah sa amma mai shariah Chuka Obiozor yace babu dalilin da zai sa ayi gagawa tunda kotun na hutu a yanzu.

DUBA WANNAN: Shugaba Buhari ya taya yan Najeriya murnar fitowa daga matsin tattalin arziki amma yace da sauran aiki

NAIJ.com ta tattaro cewa Evans yana bukatar kotu ta tilasta wa rundunar yan sanda biyan sa diyar naira milyan 300 domin tsare shi ba bisa kan ka'ida ba kafin a kai shi kotu.

A cewar mai shariah Obiozor wanda ya dage sauraron karar, babu dalilin yin gagawa tunda kotun taba hutu ne a yanzu, a dai makon da ya wuce ni Evans ya amsa laifi guda 2 na garkuwa da mutane.

Alkalin ya daga sauraron karan zuwa 21 ga watan Satumba.

Evans dai yana tsare a wurin yan sanda tun 10 ga watan Yuni na wannan shekaran.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)

Illar cin hanci: Sojan Najeriya ya bindige wani Mahauci a kan ya hana shi N500 na goro (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel