Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

- Ba mu amince da AEDC ba

- Bama samun wuta lantarki da ya wuce sa'o'i 4 ko 5 a rana

- Muna kira da gwamnati da ta binciki al'amarin kamfanin AEDC

Matasa daga mazabar kudancin jihar Nasarawa sunyi zanga- zanga akan yawan dauke wutan latarki da kamfanin Abuja Electricity Distribution Company ta ke yi.

Kuma matasan sun cigaba da zanga-zangar su a karamar hukumar Akwanga, dauke da kwalayen da su ka rubuta ‘ba mu amince da kamfanin AEDC ba’.

Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

Matasa sunyi zanga-zanga akan yawan dauke wutar lantarki a Nasarawa

“Ba m amince da raba mana wutar lanatarki da kamfanin AEDC ta ke yi ba’, su ba mu wutar lantarki na sa’o’I 24 ko su barshi’, AEDC hakurin da mu ke yi daku yak are’.

KU KARANATA : Buhari ya samu lafiya, shi zai yi takara a 2019 – APC

Wanda ya jagoranci zanga-zangar Aliyu Ibrahim Makama ya fada manema abarai cewa kwanan su 21 kenan da suka samu wutar lanatarki a yankin su.

Kuma ko an kawo wutar lantarkin baya wuce sa'o'i 4 ko 5 a dauke sai kuma wata rana, saboda haka suna kira da gwamanti da ta bincikin al'amarin kamdfanin AEDC.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel