Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

- Hukumomi sun fara aiki gadan-gadan a kauyen Kadarko

- Ana aiki ne don gyara babbar hanya da rowan sama ya yashe

Rahotanni sun kawo cewa hukumomi sun fara kaddamar da aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue zuwa Nasarawa don gyara a babbar hanya da yashe sakamakon rowan sama.

Tuni dai an zuba kayayyakin aiki don ganin an cimma nasarar gyara hanyar cikin gaggawa.

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu:Najeriya ta fita daga matsin tattalin arziki

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

Hukumomi sun fara aiki a kauyen Kadarko dake hanyar Benue – Nasarawa don gyara titin da ruwa ya yashe

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ma’aikatan a kasar da suyi gaggawar kai doki ga yankunan da ambaliyar ruwa ya ci a jihar Benue.

Buhari yace ya damu matuka game da halin da jihar ta arewa maso tsakiya ke ciki yayinda sama da mutane 100,000 suka zamo marasa galihu.

Wata sanarwa da NAIJ.com ta samu daga fadar shugaban kasa ya bayyana cewa shugaban kasar yace ya samu rahoton ambaliyar ruwa wanda ya afka ma kananan hukumomi 12 tare da kulawa sosai.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taron shugabanin kasashen duniya a kan dumaman yanayi

Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taro a kan dumaman yanayi
NAIJ.com
Mailfire view pixel