Jam'iyyar PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Shugaba 'Yan Sanda

Jam'iyyar PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Shugaba 'Yan Sanda

- Jam'iyyar PDP tace dole a bincike Sufeta Janar na 'Yan Sanda

- PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Sufetan

- Wani Sanata ya jefa zargin karbar cin hanci kan Jami'an 'Yan Sanda

Za ku ji cewa Jam'iyyar adawa ta PDP tace dole a bincike Sufeta Janar na 'Yan Sanda Ibrahim K. Idris.

Jam'iyyar PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Shugaba 'Yan Sanda

Sanata Isa Hamma a Majalisa

Mun samu labari daga Jaridar Punch cewa Jam'iyyar PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Shugaba 'Yan Sanda na kasa Ibrahim K. Idris na karbar cin hanci daga hannun Jamia'ai kafin a tura su aiki wurare masu tsoka a fadin kasar.

KU KARANTA: Boko Haram na cigaba da kai hare-hare

Jam'iyyar PDP ta hurowa Gwamnati wuta game zargin da ke kan Shugaba 'Yan Sanda

Sufeta Janar na 'Yan Sanda Ibrahim K. Idris

Sanata Isa Hamma Misau ya jefa zargin karbar cin hancin wanda hakan ya jawo musayar baki tsakanin sa da Hukumar 'Yan Sandar. Jam'iyyar PDP ta shafin ta na Tuwita dai tace Gwamnatin APC ta duba lamarin ba a bari kurum ya wuce a iska ba kamar yadda yanzu aka yi shiru.

Farfesa Saqid Radda wanda yana cikin kwamitin nan na PACAC mai ba Shugaba kasa shawara game da harkar cin hanci da rashawa yace akwai bata gari cikin Alkalai da Lauyoyi har ma da Jami’an EFCC.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jam'iyyar PDP tana zawarcin Dangote

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel