Shugaba Buhari na kallon wasan Najeriya da Kamaru (hotuna)

Shugaba Buhari na kallon wasan Najeriya da Kamaru (hotuna)

- Shugaba Muhammadu ya kalli wasan da aka buga tsakanin Kamaru da Najeriya a garinsa dake jihar Katsina

- Sun zo daidai a karawarsu da Kamaru inda aka tashi wasa 1- 1 wanda shine zai basu damar shiga gasar cin kofin duniya ta 2018

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kalli wasan kwallon kafa da aka kara tsakanin Kamaru da Najeriya wanda zai basu damar shiga gasar cin kofin duniya a Yaounde, Kamaru daga garinsa dake Daura, Katsina a ranar 4 ga watan Satumba 2017.

An tashi wasa Kamaru 1 – 1 Najeriya. Moses Simon ne ya yi nasarar jefa kwallon mintuna 30 da fara wasan amma Kamaru ma tayi nasarar jefa kwallo a lokacin da aka kusan tashi inda Vincent Aboubakar ya jefa kwallon.

Mataimakin shugaban kasa na musamman a kafofin watsa labarai, Femi Adesina ne ya yada hotunan nasa a yayinda yake kallon wasan.

Shugaba Buhari na kallon wasan Najeriya da Kamaru (hotuna)

Shugaba Buhari na kallon wasan Najeriya da Kamaru Hoto: Femi Adesina

KU KARANTA KUMA: Tsoro a Abia yayinda yan kungiyar IPOB suka kara da sojoji

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel