Labarai cikin Hotuna: Aisha Buhari ta bayar da tallafi ga dalibai marayu da marasa karfi a Daura

Labarai cikin Hotuna: Aisha Buhari ta bayar da tallafi ga dalibai marayu da marasa karfi a Daura

Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta yi goma ta arziki a garin Daura dake jihar Katsina, yayin da ta bayar da tallafin karatu ga dalibai marayu da kyautar kayan abinci ga marasa karfi

Aisha Buhari yayin raba tallafin ga marasa karfi

Aisha Buhari yayin raba tallafin ga marasa karfi

Aisha Buhari ta bayar da tallafi ga dalibai da marasa karfi a Daura

Aisha Buhari ta bayar da tallafi ga dalibai da marasa karfi a Daura

Aisha Buhari tare da dalibai da marasa karfi cikin hoto guda a Daura

Aisha Buhari tare da dalibai da marasa karfi cikin hoto guda a Daura

Hajiya Aisha kuma ta rarraba kayan abinci wadanda suka hada da buhu 60 na shinkafa, kwalaye 60 na tumatirin leda da kuma kwalaye 60 na wani garri na musamman zuwa ga mata 75 da kuma masu fama da kawunan su a yankin.

KU KARANTA: Buhari ba ya Najeriya - Nnamdi Kanu

Aisha Buhari ta bayar da tallafin ga dalibai marayu musamman mata wanda zai dauki nauyinsu shekaru 6 har su kare karatun Firamare, duba da yadda yara ke tasowa kuma rayuwarsu ta tabarbare sanadiyar rashin ilimi.

Domin shawara ko bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Shin 'yan kwallon kafa na Najeriya sun kerewa na kasar Kamaru?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000

Gwamnatin Katsina za ta dauka malaman makarantun firamare 5,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel