Murnar dawowar Buhari Najeriya, tarzoma ta balle a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya, tarzoma ta balle a jihar Ebonyi

Bayan da magoya bayan jam'iyyar APC sun shiga murnarsu kasancewar dawowar Buhari kasar nan, 'yan jam'iyyar adawa ta PDP sun tayar da kayar baya wajen nuna rashin goyon bayan wannan lamari

NAIJ.com ta samu rahotannin cewa, a yau matasa magoya bayan jam'iyyar APC sun dugugunzuma da yin cincirindo a babban birnin Abakaliki dake jihar Ebonyi, domin bayyana murnarsu da kuma yin barka da zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan dawowarsa daga kasar Birtaniya wajen neman lafiya a makonnin da suka gabata.

Murnar dawowar Buhari Najeriya a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya - Matasa magoya bayan jam'iyyar APC

Murnar dawowar Buhari Najeriya - Matasa magoya bayan jam'iyyar APC

Murnar dawowar Buhari Najeriya - Magoya bayan jam'iyyar APC na zagaye a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya - Magoya bayan jam'iyyar APC na zagaye a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya ta balle a jihar Ebonyi

Murnar dawowar Buhari Najeriya ta balle a jihar Ebonyi

Tarzomar 'yan jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Ebonyi

Tarzomar 'yan jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Ebonyi

'yan jam'iyyar PDP sun kone tayu da tare hanyoyi a jihar Ebonyi

'yan jam'iyyar PDP sun kone tayu da tare hanyoyi a jihar Ebonyi

Hakan ya sanya 'yan jam'iyyar adawa ta PDP dake jihar, musamman ma matasa, sun tayar da kayar baya wajen nuna rashin goyon bayan su akan wannan al'amari.

KU KARANTA: Zan kashe duk wanda ya taɓa matata – Inji wani babban Fasto

Wannan fusatattun matasan sun tare duk wasu manyan hanyoyi da magoya bayan jam'iyyar APC za su ketare wajen zagayensu, inda suka zuba tifofi na kasar yashi da kuma kone-kone tayu a gefen hanyoyin.

Don shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
A faɗa a cika: Minista Amaechi ya cika alƙawarin shigo da sabbin taragon jirgin kasa na zamani

A faɗa a cika: Minista Amaechi ya cika alƙawarin shigo da sabbin taragon jirgin kasa na zamani

Canji: Hotunan ƙarin sabbin taragon jirgin kasa na Abuja-Kaduna sun iso Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel