Bikin Idi: An yi hawa saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura

Bikin Idi: An yi hawa saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura

- An yi hawa saboda murnar warakar Shugaba Buhari a Daura

- Shugaban kasar bai halarci kallon hawan ba a gidan Sarki

- Kamar ko yaushe Shugaban kasar yayi Sallah ne a gida bana

Mun samu labari cewa an yi hawan durbar saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura jiya.

Bikin Idi: An yi hawa saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura

Wani hawan durbar a Arewa

An yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari hawan Sallah ne na musamman a Garin sa Daura saboda murnar lafiyar da ya samu bayan yayi doguwar rashin lafiya inda ya dauki fiye da kwanaki 100 yana jinya a Kasar Ingila kwanan nan.

KU KARANTA: Buhari yayi manyan baki a Daura

Shugaban kasar dai bai halarci wannan hawa a gidan Sarki ba kamar yadda Gidan Talabijin na NTA ta rahoto. Manyan Jami'an Gwamnatin Jihar Katsina da kuma Gwamnan Jihar Kano da ma Sanatan Kano ta tsakiya sun halarci gawan inda aka yi murnar dawowar Shugaban kasar.

Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin 'Yan Makarantar ta su a lokacin shekarun 1953 ne yayin da yake hutun Sallah a gida duk a jiyar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubakar Shekau yayi sabon bidiyo

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel