MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

- Shahareren matashi mai kwaikwayon Buhari ya kai mishi ziyarar sallar idi a Daura

- MC Tagawaye ya yayi wa Buhari maraba da dawowa Najeriya

- Tagawaye ya yaba da shubgabanci Buhari

Wani matashi wanda ya shahara wajen kwaikwayan shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda aka sani da MC Tagawaye ya kai ma shugabankasa ziyarar gaisuwar sallar Eid-El-Kabir a Daura jihar Katsina.

MC Tagawaye ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa hadu da Buhari ne a ranar Asabar 2 ga watan Satumba.

“A jiya ne na samu damar kai wa mai girma shugabankasa Muhammadu Buhari ziyaran gaisuwar sallar Idi da kuma yi ma sa maraba da dawowa kan mulkin sa."

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

MC Tagawaye ya ziyarci Buhari a Daura

“A cikin tarihin Najeriya ba a taba mutum kaman PMB ba, wanda bai dauki rayuwa a bakin komai ba, wanda ya sanya mutuncin sa a sama da komai, ka so shi ko ka kishi, amma har cikin zuciyar ka kasan mutumin kirki ne."

KU KARANTA: Bikin Idi: An yi hawa saboda murnar samun lafiyar Shugaba Buhari a Daura

“Wani laifi ya maka a matsayin ka na dan kasa, babu wani rikodin din da ya taba nuna ya sace kudin al’umma, laifin sa kawai shine kare dukiyoyin al’umma da yin abun da ya dace da ku ma nuna bambanci tsakanin adalci da rashin adalci."

“Ba dole ba ne ko yarda da abun da na fada, ni dan kasa ne, kuma ina damar fadar ra’ayin na. Allah nake roko ya albarkaci Jamhuriyar Tarayyar Nijeriya."

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shekau ya fito da sabuwar bidiyo

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad

Dandalin Kannywood: Atiku ne kadai ke da mabudin gyaran Najeriya - Fati Muhammad
NAIJ.com
Mailfire view pixel