ASUU: Osinbajo ya karbi ragamar yin sulhu da Malaman jami'a

ASUU: Osinbajo ya karbi ragamar yin sulhu da Malaman jami'a

-Har yanzu dai sulhun da kungiyar ASUU takeyi da wasu ministocin bai cin ma nasara ba

-Dalilin haka, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai karbi ragamar sulhun

-Ana fata dai gwamnati da kungiyr su cin ma matsaya da gagawa domin dalibai su koma makarantun su

A halin yanzu, sami rahoto daga bakin ministan kwadigo da samar da aiki, Sanata Chris Ngige cewan mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo Osibanjo ne ya karbi ragamar sulhu da malaman jami'a masu yajin aiki.

ASUU: Osibanjo ya karbi ragamar yin sulhu da malaman jami'a

Farfesa Osinbajo zai zauna da malaman jami'a

Kungiyar ta malaman jami'o'i dai sun yanke shawarar zuwa yakin aikin ne wasu makoni da suka wuce bisa dalilai kamar guda shida wadda sukace gwamnatin tarayya sai ta cika musu zasu dawo bakin aiki.

DUBA WANNAN: Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019

Ministan ya kuma daura laifi akan sassa masu cin gashin kan su bisa ga jinkiri da aka samu na bayyana wanda zai shugabanci mahukunta kan mafi karanci albashi.

A cewar sa, sashin su ta gwamnati a shirye suke su bayyana sunan shugaban mahukuntan da zaran an kawo masu sunayen wakilai daga sassa masu cin gashin kan su.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa

Gangamin PDP: Nyesom Wike da Uche Secondus sun kai wa Bode George ziyara a gidan sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel