Babban Dan wasan Ingila Rooney ya ajiye kwallo a gida

Babban Dan wasan Ingila Rooney ya ajiye kwallo a gida

- Wayne Rooney yayi sallama da takawa kasar sa leda

- Dan kwallon yace lokacin yayi da zai bar wa yara fage

- Kyaftin din Ingila mai shekaru 31 da ya ajiye kambu

Dan wasan gaban nan Wayne Rooney yayi sallama da takawa kasar sa leda dazu nan. Dan wasa Rooney yayi ritaya yana shekara 31.

Babban Dan wasan Ingila Rooney ya ajiye kwallo a gida

Dan kwallon Ingila Rooney yayi ritaya

Babban Dan kwallon yace lokaci yayi da zai bar wa yara fage bayan yayi shekara 14 yana bugawa Kasar Ingila wasa. Kyaftin din na Ingila mai shekaru 31 dai ya ajiye kambu bayan tattaunawa da Kocin kasar Ingilar da kuma Kocin Kungiyar Everton.

KU KARANTA: Beraye sun hana Shugaban Najeriya shiga ofis

Babban Dan wasan Ingila Rooney ya ajiye kwallo a gida

Ingila tayi rashin babban Dan wasa Rooney

A kakar bana ne dai tsohon Dan wasan nan Manchester United ya koma Kungiyar sa ta gida watau Everton inda yanzu har ya jefa kwallaye biyu. Dan wasan yace ba abu ne mai sauki barin Kulob din ba kuma yanzu ya ajiye kwallo a Kasar sa don ya maida hankali da kyau.

A Ranar Asabar 'Yan kwallon kafan Najeriya na Super Eagles sun isa Gasar CHAN na Afrika da za a buga a Kasar Kenya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Hira da wata mai saida kayan miya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel