Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

- Wata matashiya yar Najeriya daga yankin arewa ta kirkiri zane masu ban sha’awa a kan tamfol

- Zanen nata ya ja hankulan mutane a lokacin da ta yada su a shafin ta na twitter

Wata matashiyar da ta fito daga yankin arewacin Najeriya ta zamo abun sha’awa ga mutane bayan mutane sun ga wani aikin zane da tayi a jikin tamfol.

Matashiyar da aka bayyana a matsayin Fab_garba ta tabbatar da cewa Allah ya yi ma hannayenta baiwa bayan ta wallafa hotunan zane daban-daban da tayi a shafinta na Twitter.

Fab_garba ta bayyana kanta a matsayin ma’abociyar zane; an tabbatar da hakan ta hanyar fasahar ta da kuma zanen da ta yi da hannayenta.

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa Buhari yake aiki daga gida – Femi Adesina

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki

Mutane da dama daga Najeriya dama wajen kasar sun karfafa wa matashiyar gwiwa kan ta ci gaba da wannan kyakkyawan aiki har sai ta mallaki dakin zane nata na kanta.

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki (hotuna)

Wata yar arewacin Najeriya ta kirkiri zane masu ban mamaki

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel