Kada ku gaza wajen yi wa Buhari da sauran shugabanin Adu’a - Ajimobi zuwa ga yan Najereiya

Kada ku gaza wajen yi wa Buhari da sauran shugabanin Adu’a - Ajimobi zuwa ga yan Najereiya

-Nayi farinciki yadda naga Buhari cikin koshin Lafiya

-Munga kananun yara da dattijai sun mutu ba tare da rashin lafiya ba

-Osinbajo yayi kokari sosai ya kuma nuna tsoron Allah

Gwamnan jihar Oyo Abiola Ajimobi ya shawarci yan Najeriya da kada su gaza wajen yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari Adu’a da sauran shugabanin kasan.

Ajimobi, ya gode wa Allah da ya ansa adu’o’in da mutaen Najeriya su ke ta yiwa shugabankasa Buhari da ya dawo gida lafiya, yace yayi farinciki yadda yaga shuagabankasa cikin koshin lafiya, wannan ya tabbatar da cewa Allah ya ansa adu'an yan Najeriya.

Gwamanan yayi jawabi ta mai Magana da yawun bakin sa Mista.Yomi Layinka ya gaya wa yan jaridan DAILY POST a ranar Lahadi cewa yan Najeriya su cigaba da yi wa shuagabnkasa da sauran shugabanin adu’a dan cigaban da zaman lafiyar kasa.

Kada ku gaza wajen yi wa Buhari da sauran shugabanin Adu’a-Ajimobi zuwa ga yan Najereiya

Kada ku gaza wajen yi wa Buhari da sauran shugabanin Adu’a-Ajimobi zuwa ga yan Najereiya

Ya kara da cewa “Ina matukar farinciki da Allah ya ansa adu’oin mu . Yanzu shugabankasa yadawo dan cigaba da mulkin kasnannan mai albarka. Tunda ma nasan cewa Allah zai warkar da shuagbankasa da kara karfafa shi."

KU KARANTA:Yadda zamu dawo da Obasanjo, Saraki, Atiku zuwa PDP-Makarfi

Munga kannan yara da dattijai da suka mutu ba tare da rashin lafiya ba. Saboda lokacin su yayi. Babu wanda zai iya kara ma kan sa minti daya idan lokacin sa yayi ko yana cikin koshin lafiya.

Ajimobi yace Osinbajo yayi kokari lokacin da shugabankasa yayi tafiya kuma ya nuna tsoron Allah da rashin daukan hanyoyin da zai sa a zarge shi da son kujera shugabankasa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel