Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)

Yan Najeriya na ta murnar dawowar shugaban kasa ta hanyoyi daban-daban. Kowa dai na ta nuna zumudinsa ga wannan abun farin ciki.

Idan zaku tuna a lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zabe a matsayin shugaban kasa, wasu yan Najeriya sunyi tattaki daga yankunan su zuwa Abuja da kafa domin murnar nasarar da shugaban kasar yayi a wancan lokacin.

Bayan ya dauki tsawon kwanaki 104 a birnin Landan inda yayi jinya, wani bawan Allah ya zuba lemun kwalba (Mirinda) a kasa sannan ya shanye domin murnar dawowar shugaban kasa Buhari.

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari

KU KARANTA KUMA: Dangote yayi wa wadanda annoba ta fadawa goma ta arziki

An rahoto cewa al’amarin ya afku ne a yankin arewacin Najeriya. Kalli hoton a kasa.

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel