Isowar Buhari: A cikin sa'ar nan ake sa rai shugaba Buhari zai iso Abuja

Isowar Buhari: A cikin sa'ar nan ake sa rai shugaba Buhari zai iso Abuja

Fadar Shugaban kasa ta dauki dimi samoda tsammanin isowar Buhari da la'asar dinnan, bayan da ya gama jinya a Ingila.

Shugaba Buhari ya kare jinyar kwanaki 100 a asibiti a can kasar Ingila, sanarwa daga fadar shugaban dai ta tabbatar shugaban ta taho Abuja, kuma zai iso da karfe uku zuwa hudu na rana.

Isowar Buhari: A cikin sa'ar nan ake sa rai shugaba Buhari zai iso Abuja

Isowar Buhari: A cikin sa'ar nan ake sa rai shugaba Buhari zai iso Abuja

An dai gani fadar Aso Rock ta zama bizi, saboda saka rai da isowar shugaban domin ci gaba da aikinsa. JIbi ne shugaban zai tauna da 'yan jarida ya kuma yi wa 'yan Najeriya bayanai.

Kusan duk bana dai shugaba Buhari bayyi aiki ba saboda rashin lafiya, kiraue-kirayen yayi murabus kuma suna karuwa.

DUBA WANNAN: An gano me Shekau yake kokarin cimma da zaluncinsa

Babu dai wanda yasan ko yaushe shugaban zai bada bayanin ko me yake damunsa, kuma babu wanda yasan ko zayyi murabus, ko yaci gaba da aiki, babu kuma wanda ya sani ko zayyi takara a 2019.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel