Ya kamata Shugaba Buhari ya bar mulki Inji Limamin coci

Ya kamata Shugaba Buhari ya bar mulki Inji Limamin coci

- Wani Bishof ya nemi Shugaban kasa Buhari ya bar mulki

- Rabaren James Oladunjoye yace rashin lafiya ya tarfa Buhari

- Babban Limamin yace dole Buhari ya bayyana larurar sa

Babban Limamin cocin 'Owo Diocese' Rabaren James Oladunjoye yace ya kamata Shugaban kasa Buhari ya bar mulki.

Ya kamata Shugaba Buhari ya bar mulki Inji Limamin coci

Shugaba Buhari ya bar kujerar sa Inji wani Fasto

Shugaban kasar na fama da doguwar rashin lafiya wanda ta hana sa sakat. Babban Faston yace ya kamata Shugaban kasar ya sauka daga mulki tun da ya gaza. Faston yace ya kamata wani ya dauki mulkin kurum.

KU KARANTA: Buhari ya gana da su Garba Shehu

Faston yayi wannan jawabi ne a wani taron 'yan darikar Angilika a jiya. Babban Limamin na Angilika yace tun da Shugaban kasar ba zai bayyana asalin abin da ke damun sa ba. Shugaban kasar na ta faman jinya a Landan.

Jam'iyyar adawa PDP tace mulkin APC ya jefa jama'ar Kasar cikin kangi. PDP tace babu wanda zai kara kukan yunwa zuwa 2019.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Gwamna Gandue na gyara Jihar kano

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar

Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar

Abin da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi don dakatar da masu kaura daga kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel