YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

A yau Asabar, 12 ga watan Agusta. Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci masu magana da yawunsa da ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, a Abuja House da ke birnin Landan.

Tawagar wacce ta kunshi babban mai mai da yawunsa, Femi Adesina; babban mai bashi shawara akan labarai, Garba Shehu; hadimar difa’I a yanar gizo, Lauretta Onochie.

YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

Sauran sune ministan labarai da al’adu, Alh Lai Mohammed da babban mai ba shugaban kasa shawara akan harkokin wajen Najeriya, Abike Dabiri.

YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

YANZU-YANZU: Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakonci tawagar masu magana da yawunsa a Landan

Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da su inda ya fito da kansa ya dauki hotuna tare da su.

KU KARANTA: Nnamdi Kanu ya ruguzu ka'idojin belin da aka basa - Dambazzau

Sama da kwanaki 90 yanzu shugaban kasa ya bar Najeriya domin jinya a kasar Ingila. Kwanakin nan, wasu yan fafutuka sun kasance suna kira ga shugaban ya dawo ko yayi murabus.

https://www.facebook.com/pg/naijcomhausa/

https://www.twitter.com/pg/naijcomhausa/

Turo mana shawarin ku 'labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel